Kannywood
InnaLillahi Allah yayiwa Mahafin Baban Chinedu Rasuwa
Advertisment
Inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN ALLA yayiwa mahaifina rasuwa za ayi jana izarsa yau da magariba a masallacin mai unguwa ja oji da magrib .
Allah ya jikansa da Rahama amen.
Yusuf haruna baban chinedu “
A madadin ceo hausaloaded da mabiyansa muna mika ta’aziyarmu zuwa ga Yusuf haruna babban chinedu babban mawaki kuma jarumi, Allah ya jikan mahaifinsa amen.