Kannywood

Gwamnatin Dubai ta gwangwaje Jaruma Saratu Daso da kyautar dalleliyar sabuwar mota

A safiyar Alhamis ne jarumar Kannywood, Saratu Daso ta bayyana cewa gwamnatin Dubai ta ba ta kyautar mota
A wasu hotuna da jarumar ta wallafa a shafin ta na Instagram, an gan ta da wata leda rike tare da hoton motar.
Tuni masoyan jarumar tare da abokan aikin ta suka fara tururuwar yi mata fatan alkhairi kan wannan kyautar,kamar yadda legit na ruwaito
Gwamnatin Dubai ta gwangwaje jarumar Kannywood, Saratu Gidado, wacce aka fi sani da Daso da sabuwar dalleliyar mota.
Kamar yadda jarumar ta wallafa a shafin ta na Instagram a safiyar Alhamis, ta sanar da cewa gwamnatin Dubai ta ba ta kyautar sabuwar mota fil.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Saratu Gidado Daso (@saratudaso)


 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button