Kannywood

Yayin Da Ake yada Labarin mutuwar Sani Sk Jarumin Ya fito yayi Jawabi (bidiyo)

Advertisment

Akan irin yadda akayi yada jita jitar Mutuwar jarumi Sani Garba sk da cewa ya mutu shine anka samu ankaji har gdansa domin tabbatar da al’ammarin.
Yayin da zakuji cikakken bayyani irin yadda shima labarin mutuwarsa ya riskesa a yayin da yake jinya saboda haryanzu yana jinya.
Wanda a madadin CEO hausaloaded da mabiyanta muna mika sakon da addu’a Allah ya bashi labari.
Ga cikakken videon nan daga bakin jarumin.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button