Kannywood

Da Dumi Dumi Amina Amal Ta Maka Hadiza Gabon A Kotu Tare Da Neman Diyyar Naira Miliyan 50

Bayan bullar rikici tsakanin ‘yan wasan Hausa Amina Amal da Hadiza Gabon, wanda ya kai ga  duka da tonon asiri, tare da yayatawa a duniya ta kafafen sada zumunta na zamani.

A karshe Amal ta maka Gabon a kotu tana mai neman ta biya ta diyyar Naira Miliyan hamsin a matsayin bata mata suna gami da tursasawa tare da cin zarafi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button