Kannywood

Fyade : Kalli Bidiyon Da Mutane Nayiwa Sarkin waka Nazir M Ahamd Ca Inda Yace Mata Su Rufe Tsiraicinsu Inda Hadiza Gabon Tayi Masa Raddi Mai Zafi

Maganar Fyade na nema ta zama ruwan sare a Najeriya kuma wani abin takaici shine ‘yan mata tsofaffi mata kai harma da kananan yara duk basu tsira ba a hannun masu fyaden.

Koda a ‘yan kwanakinnan hutudole ya kawo muku rahotannin yanda aka rika yiwa yara ‘yan shekaru 11,7 dadai sauransu fyade da kuma wasu ma idan an musu fyaden sai a kashesu.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda mutane ke ta bayyyana ra’ayoyinsu daban-daban akan wannan lamari. Hutudole ya fahimci cewa Wasu kan danganta bayyana tsiraicin da ‘yan mata kan yi a wasu lokutan a matsayin silar fyade, yayin da wasu kuma ke cewa idan tsiraicine to su kuna kananan yara da tsofaffi menene dalin yi musu?

Tauraron mawakin Hausa,tsohon sarkin Wakar Sarkin Kano,Nazir Ahmad wanda aka fi sani da Sarkin Waka ya bayar da shawarar yanda yake ganin Ayyukan fyade zasu ragu.

Nazir a Shafinshi na Instagram ya rubuta cewa, “karku damu kawai ku rufe tsifaicinku tunda Allah ne ya fada. Zaku ga fade yayi sauki”

Ya kara da cewa, “ku rufe tsiraicinku mata, ku rike ‘ya’yanku a gabanku dan Allah”

Saidai kamar yanda hutudole ya samo wannan shawara da Nazir ya bayar ta jawo cece-kuce sosai wanda mabiyansa da dama, ciki hadda abokiyar aikinsa wadda ake ganin suna dasawa, watau Hadiza Gabon duk basu yadda da wannan shawara ta Nazir Sarkin Wakar ba.

Hadiza Gabon a jerin ra’ayoyin data bayyana kan wannan magana ta Nazir Sarkin Waka wadda amma tuni ta gogesu amma hutudole ya samu kawo muku kadan daga ciki tace”Abin takaici ne wai kace ku rike ‘ya’yanku Naziru Kenan kana so kace me fyade baida laifi kenan? To yaran da akewa fyade su kuma menene laifinsu? Menene abin sha’awa a garesu?

Hadiza ta kara da cewa, ” wanan tunanin naka ba daidai bane”

Saidai hakan baisa Nazir ya canja ra’ayinsa ba.
Hutudole ykawo muku wasu ra’ayoyi akan wannan bayani na Nazir Sarkin Waka kamar haka:
Nazir dai ya tambayi cewa shin Wacece daga cikin maganarsa ba ta yi ba?
Kula da yaranne da nace baiba ko rufe tsiraicin ko addu’ar?
Nazir ya kuma bada shawarar cewa a Najeriya mutum ya tashi ya nemama kansa abinda yake so kawai, kar ya jira sai an masa:

Nazir yace a baiwa yara tarbiyya a tsaresu a gida a kuma kaisu makaranta da musu addu’a.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button