Advertisment
Tattaunawa Da Yan’jaridu A Abuja Tare Da Sheikh Dahiru Usman Bauchi RA Akan Kisan Kiyashi Da Aka Yiwa Musulmai A Jihar Plateau. Allah Ya Jaddada Masu Rahma Ya Gafarta Masu, Allah Ya Karbi Shahadar Su. Amiin.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara domin jin bayyani daga shehin malamimin.