Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Nazir Sarkin Waka – Labarina. Dawo Dawo Song
VIDEO + AUDIO : Nazir M Ahmad – Labarina. Dawo Dawo Song
Advertisment
Sarkin waka Nazir M Ahmad sun fitar da sabuwa wakar a cikin Shirin fim dinsu mai dogon zango mai taken ‘Labarina Dado dawo da sumayya tayiwa tsohon saurayinta.
Wakar Labarina dawo dawo tayi matukar dadi sosai wanda ake yayinta ba mazan ba, ba matan ba irin yadda kalaman wakar nayi tasiri sosai.
Sarkin waka shima yana matukar jin dadin wakar duba da yadda ake bidiyo a cikin mota yana rera wakar.
Daman hausawa kance da tsohon zuma ake magani sai ku sauke wakar da alamar download mp3 wajen saukar da wakar.
Advertisment