Kannywood
Masha Allah ! Bosho Ya Baiwa Sunnah Tv Gudunmuwa
Advertisment
Wanda a rubutun nasa ya nuna cewa abunda jarumin yayi tabbas abun mamaki ne irin yadda yake al’ammuransa na matsayin jarumi.
Ga abinda Dr Ibrahim Disina ya wallafa.
“BOSHO A SABON OFISHIN SUNNA TV
Ya kawo mana ziyarar ba zata a sabon ofishin Sunna Tv da ake kan aikinsa ya bada gudummawa irin tasa!!
Abinda ya bani sha’awa yadda ya zubar da hawaye!!
Allah habaka masa imaninsa, Ya karbi kyawawan aikyukanmu ya gafarta mana kurakurenmu!!”