Tubka Da warwara! Ina Nan Kwankwasiyya Har Gobe – Mustapha Nabruska


“Sana’a ta daban Siyasa ta daban Dan Haka Duk Wanda Yace zai taimaki sana’ata Nima zan taimaki tashi Dan Haka haryanzu Ina Nan babu inda naje nagode Allah yasa mugama lafiya”.
Ga asalin shafinsa nan na Instagram inda yayi wannan rubutun a yau.
View this post on Instagram
Idan baku manta a labarin da munka kawo muku shine kano ce na ruwaito labarin da cewa yabar tafiyar ta kwankwasiyya.
Wanda wannan abun ya daurewa mutane kai sosai.
Ku cigaba da ziyarta wannan shafi mai albarka domin kawo muku cigaba wannan batu.





