Kannywood

Nafisa Abdullahi ta sanya Makudan kudi ga duk wanda ya kawo hotunan….

Nafisa Abdullahi Tasa Makudan Kudi Har Naira Dubu Dari Kan Duk Wanda Ya Samo Mata Wasu Hotunanta Na Tsiraici Da Ake Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta. Hakan Ya Biyo Bayan Rigimar Data Barke Tsakanin Nazir SarKin Waka Da Nafisa Abdullahi.

Zuwa Yanzun Dai Mutane Da Dama Daga Cikin Masana’antar KannyWood Sunsa Baki A Cikin Rigimar Inda Kowa Ke Nuna Goyon Bayansa Ga Maganar Nafisa Abdullahi.. Adam A Zango Shima Ya Magantu Kan Wannan Rigimar Da Ake Fama Dashi.

Jarumai Irinsu Maryam Booth, Alhaji Sheshe, Adam A Zango Da Sauran Manya Da Kananan Jarumai Suna Tare Da Nafisa Abdullahi. Inda A Dayan Bangaren Na Naziru Kuma Akwai Wasu Yan Tsirarun Jaruman KannyWood Din Da Wadanda Ba’a Cikin KannyWood Din Suke Ba. Suma Suna Tare Dashi.

Ga Cikakken Rahoto Da Bayani A Wannan Bidiyon.

Via hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button