Labarai

Bidiyo : Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namij

Wata mata ‘yar Najeriya ta ci mutuncin diyarta bayan kama ta da tayi da namiji a dakin otal
– A bidiyon wanda ya bazu, an ga mahaifiyar tana dukan diyarta yayin da take janta wajen dakin

Jama’a da dama sun taru domin fahimtar abinda ke faruwa tsakanin matan biyu
Wani bidiyon da ya bayyana na mahaifiya tana cin mutuncin diyarta da ta kama a dakin otal ya janyo cece-kuce.Kamar yadda bidiyon ya nuna, mahaifiyar ta kama diyarta a dakin otal tare da wani namiji.


Bidiyon da shafin Linda Ikeji ya wallafa a shafinsa na Instagram, an ga mahaifiyar tana jan budurwar zuwa kafar bene yayin da take dukanta.


sunka samu wannan labari cewa ,jama’a da yawa sun yi dandazo domin ganin me ke faruwa da har mahaifiyar ke jan diyar zuwa wajen otal din.

Tabbas bidiyon ya janyo cece-kuce tsakanin samari da ‘yan mata. Wasu sun tabbatar da cewa mahaifiyarsu za ta iya yi musu hakan.Wasu kuwa sun ce hakan ba za ta yiwu ba saboda iyayensu ba masu zafi bane kamar haka.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button