Kannywood

Adam A zango ya saba Auren Yaransa mata ni ba Irinsu bace – Ummi Rahab

Advertisment

Bayan kura ta lafa dambawar da ke tsakanin jarumi adam a zango da yar dakinsa ummi rahab tayi magana a karon farko tun bayan da abun ya faru inda a jiya itama ta samu tattaunawa da gidan jaridar Daily trust kan abinda ke tsakaninta da adam a zango.
A cikin hirar ummi rahab ta bayyana har yanzu tana daukar adam a zango a matsayin uba kuma tana girmama shi amma kowa ya kama hanyarsa ba batun sake tafiya tare.

Bidiyo : Adam A zango ya saba Auren Yaransa mata ni ba Irinsu bace - Ummi Rahab
Bidiyo : Adam A zango ya saba Auren Yaransa mata ni ba Irinsu bace – Ummi Rahab
Hoto : YouTube
Daga :Tsakar Gida Tv

Haka zalika tayi karin haske kan cire ta da yayi a cikin shirin farin wata sha kallo inda ta bayyana yana da damar saka duk wanda yake so film dinsa tare sa cire duk wanda yake so batare da matsala ba, tashar yourtube channel mai suna tsakar gida itace ta kawo wannan labari.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button