Tofah jaruma ina mutanen kano ciki da kewaye ga mawakin ku nan zai chashe a cikin garinku a wannan sallah wanda zakuji daga bakinsa a wannan faifan bidiyo da zaku kalla. https://youtu.be/H2XffnIqWJ8