Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Auta Mg Boy – Ke Nake So
Wanda ita wakar nan tayi tane wanda ya sanya Zafaffan kalaman soyayya sosai a cikin ta ga kadan daga cikin baitocinsa.
~ Ke nake so ke na zaba ke na baiwa ruwan zuma.
~Ke nake so ke na zaba ke na baiwa ruwa zuma.
~ so da Kauna da gaskiya yafi karko da nagani.
~ in kina mini dariya sai inji dadi yazo mini.
~ Ni fa kauna ta kaimini duba ina zumudi.
~ wanda so ya sanya fariya shi yake da bayyani.
Akwai link na saukar da audio wakar yana nan a kasan videon.