Addini
Halinda Abduljabbar Yake Ciki Ya Allah Karka bashi Mafita (Munafukai) – Sheikh Bello Yabo Sokoto
Advertisment


Hoto : YouTube
Daga :Al nnur Media tv
Sheikh Bello Aliyu yabo sokoto yace yanzu kuma kogo ya koma na yan luwadi saboda haka duk wani mabiyinsa abin zargine.
Duk wannan abubuwa da ake tasowa Abduljabar bakomai bane face irin kalamai da zagi da yayi amfani da su wajen cin mutunci fiyayyen hallita annabi Muhammad s.a.w da sahabansa.
Wanda sanin kowane dan adam ne a duniya nan babu mai daraja da yakai fiyayyen hallita Annabi Muhammad s. A. W
Ga bidiyon nan ku saurara kuji.
https://youtu.be/hsEZjOkwdSE


