Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Wasika
Albishirinku yan ma’abota sauraren wakokin fashin mawaki hamisu Breaker a yau munzo muku da sabuwa waka mai suna “wasika” .
Wannan wakar wasika ta soyayya ce wanda ina yiwa masoya Albishir da ku saurari wannan waka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






