Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Tamburan Sarkin Bichi (Mai Damarar Makaman Yaki)
Advertisment
Kamar yadda nura m inuwa yayi alkawalin cewa yau zai sakar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Tamburan sarkin bichi ( mai damarar makaman yaki).
Wanda waka ta samu masu aikinta kamar haka:
Producer
Mubakar Duste
Mixing and mastering
Mustapha goldden goose
Lyrics And song
Nura M Inuwa
Play back singer
Zuwaira Ismail
A cikin wakar zakuji yadda mawakin yayi kalamai ga mai martaba sarkin bichi Dr.Alh. Nasiru Ado Bayero.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.