Hausa Musics
MUSIC : Hussaini Danko – Tafiya Da Gwaninka Sabon Salo


Mawaki hussaini danko wanda shima ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna dawo album 2021.
Wanann wakar mai suna tafiya da Gwaninka sabon salo tana daya daga cikin wakokin kudin wannan album mai suna dawo album wanda yayi fasaha sosai a cikin wannan kudin album din.
Hussaini danko tsohon mawaki ne a masanaantar kannywood wanda ya dade yana tashe wajen fitar da wakokinsa.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




