Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Yamu Baba Marka Mai Tuwo ~ ft Zainab sambisa
Advertisment
A cikin wannan waka zaka ga abun nishadi cikin wakar marka mai tuwo wanda tabbas sai abun ya baka nishadi.
Wato dai yanzu yamu baba da zainab sambisa sun zama taurari a wajen wakokin hausa ko ince yan nanaye na yankin jos.