Hausa Musics
Isah Ayagi – Fiddausi
Advertisment
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Fiddausi”inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Sirrin Zuci a wanann shekara ta 2024 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “Fiddausi”tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download domin saukar da wakar.
Advertisment
DOWNLOAD FAST
DOWNLOAD MP3