Hausa Musics
MUSIC: Kawu Dan Sarki – Cika Masaki


A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Cika Masaki”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Cika Masaki”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.




![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)