N power
- Labarai
Labari mai daɗi : zamu biya N-power “batch C” kudin wata 8 – Dr. Betta edu
Mun binciko kudaden N-power kaf, za mu biya ku albashinku na wata 8 da kuke bi kwanannan – Ma’aikatar Jin…
Read More » - Labarai
Bazamu yarda da wannan abin kunya ba na dakatar da shirin N-power na wucin gadi ba – inji shugabanin matasan N-power
Biyo bayan wa’adin mako guda da muka baiwa gwamnati tarayyar Nijeriya jim kadan mun samu labari daga wasu kafafofin watsa…
Read More » - Labarai
Labari Mai daɗi: Za’a sake ɗaukar sababbin N-power – Dr. Betta Edu
Ministar harkokin jin kai da rage radadin talauci Dr Betta Edu, ta ce ana shirin yin kwaskwarimar shirin N-Power domin…
Read More » - Labarai
Sadiya Umar Farouk, ta bayyana cewa nan da makwanni kadan za a kammala aikin tura wadanda suka ci gajiyar shirin Npower Batch C2
Ministan ta bayyana haka ne a ranar Larabar da ta gabata a yayin bikin kaddamar da horon na tsawon watanni…
Read More » - Labarai
Yadda Zaka Dawo da Email da Password dinka na Npower idan ka Manta
Kamar de yadda Kuka sani Npower wani Shiri ne na daukar matasa miliyan 1 wanda ya fara da daukar masu…
Read More » - Labarai
N-power sun sake Fitar Da sunayen Waɗanda sunka samu Shiga Tsarin
Hukumar Gudanar da Harkokin Zuba Jari na Kasa (NASIMS),ta fitar da jerin sunayen masu neman aikin shiga N-power batch C…
Read More » - Labarai
Yadda zaku duba shin kayi Nasarar shiga Shirin N-power batch C stream II
Bayan ka samu ka duba kayi biometrics ko bakayi ba domin sani shin tabbas ka samu nasarar shiga tsarin npower…
Read More » - Labarai
N-Power: Za mu ƙara ɗiban matasa dubu 400 — Gwamnatin Nijeriya
Ministar harakokin Jinƙai da ci gaban Rayuwa ta ƙasa, Sadiya Umar Faruk ta sanar da cewa gwamnatin taraiya na shirin…
Read More » - Labarai
Labari Mai Dadi ! Yadda zaka Rigista TraderMoni cikin Sauki
Karin Bayani Daganne Da Sabon Tsarin Treader Money Wadda Gomnatin Tarayya Ta Fitar A wannan karon an fitar da wasu…
Read More » - Labarai
Labari Mai Dadi ! N power Batch C An Fara Tura posting Letter
Wannan wani labari ne daga shirin rukuni na ukku wanda yanzu ma’ana batch c. Wanda yanzu haka an fara turawa…
Read More »