Kannywood

Abu Namu! Garzali Miko Zai Angwance

Masha Allah abu maganin a fadenmu wanda Fitacen mawaki kuma jaruma Garzali Miko zai ancew da Amarya mai suna Habiba 20 ga wannan wata August, 2021.
Sanarwa ta fito ne daga mai Gidansa darakta sunusi Oscar 442 wanda an fitar da alamar katin gayyata. Gashi nan.
Sai kuma wanda har su kuma gefen mata sun fitar da ankon atamfar da za’a sanya wajen bukin mawaki.
Reposted from @official_sabby Assalamu Alaikum jama’a barkan mu da war haka ina farin cikin gabatar muku da ankon bikin Dan uwan mu wanda aka fi sani da GARZALI MIKO @garzalimiko wanda za’ayi 20th of this month wato ashirin ga wannan wata da muke ciki insha Allah. Ga mai bukata zai iya tuntubar mu kan 08039880025.
Wanda nan take muka samu wannan gudun bidiyo na fara kayan shirye shiryen bukin gashi nan sai ku gani da idanunku.


An fara yiwa mawakin wakar aurensa shi da matarsa Gata nan ku saurara.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by sunusi_oscar_442 (@sunusi_oscar__442)Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button