Labarai

Kalli Zafaffan Hotunan Yar Shekara 61 Tayi Wuff Da Yaro Dan Shekara 24

Quran McCain ya shiga shaukin soyayya da wata mata mai suna Cheryl McGregor, mai shekaru 61 a duniya daga yakin Rome Georgia.
Quran McCain ya hadu da wannan mata tun yana dan shekara 15 Wanda yanzu yana da shekara 24 a duniya. Quran McCain yana aiki wajen sayar da abinci kamar yadda Jaridar Dailymail na ruwaito.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button