Kannywood
Bidiyo : Sirrin Fim Din (Sultana) Yadda Aka Ma Nafisa Abdullahi Aski
Advertisment
Sirrin Fim Din (Sultana) Yadda Aka Ma Nafisa Abdullahi Aski Da Yawan Mutane Sunyi Mamki Da Suga Kan Nafisa Abdullahi Babu Gashi A Cikin Shirin Sultana.
Wasu Sunce Aski Aka Mata Wasu Kuma Sunce Ba GasKia Bane wanda wannan abun ya dauki hankalin mutane sosai wanda haryanzu ana ta tunani wannna al’amari.
Kalli Videon Nan Domin Ganin Yanda Abun Yake
https://m.youtube.com/watch?feature=youtu.be&v=y_0-pxQqo_I


