Addini
Karo Na Biyu : Abduljabar Ya Jadda janye kalamansa yana Tuba (Sautin Murya)


Advertisment
Bayan fitar da Fitar da sakon na faro wanda munka kawo Idan kana son sauraren na farko sai ku danna nan.
Wanda ya sake fitowa yana jaddawa musulmi cewa ya janye kalamai da sunka kawo cece kuce ya janye tare da rokon Allah da ya yafi masa.
Ga mai son saukar da wannan sai su latsa nan.
DOWNLOAD AUDIO