Labarai

Bidiyo : Wata Sabuwa Wani Dalibin Abduljabbar Yamasa Tawaye Yace Seya Kona Gidansa…

Duniya ina zaki damu daman karshen wanda yake ɓatacin ga Fiyayen halitta kenan.
Wanda a yau an wayi gari daya daga cikin yaransa ya fito yayi masa tawaye tare da ikirarin cewa duk gwamnatin kano ta bude masa masallacin sai sun kona gidansa,saboda ko shi malamin yasan ko shi waye.
Wannan yaro mai suna oris yace ya jasu sunce sun kona mota a gadon ta yan izala yace sune makiya maaiki ashe shine tsinane.
Ga bidiyon nan kasa sai ku saurari cikakken bayyani daga bakin yaron nasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA