Addini
YANZU-YANZU: kotu Ta yanke Hukuncin kisa Ga Dattijo da Laifin Fyade
Advertisment
Wata Kotun Shari’ar Musulunci A Jihar Kano Ta Yanke Hukuncin Kisa (Rajamu) Ga Wani Tsoho Da Aka Kama Da Laifin Fyade
A ganinku yanke hukunci irin wannan zai taimaka wajen kawo karshen matsalar fyade tsakanin al’umma?
Daga rariya
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment