Kannywood

Cece kuce ce ta ɓarke tsakanin Yan fim da Mutane Akan bidiyon neman taimakon da jarumi sani sk yayi

Advertisment

A jiya dai ne bidiyon neman taimako ya fara yawo a kafoffin sada zumunta wanda munkawo bidiyon a nan domin kallon sai ku danna nan.
Wanda ya a Instagram shafin jakaddiyar arewa tv na wallafa da cewa.
Wllh wllh #kannywood kunji kunya wllh banga amfanin irin wannan abun ba ko kadan amma ya muku kyau
Allah ya bada ikon taimaka mishi amin
0069811811 Sterling bank Garba Sani, phone number, 08037030617
Nan take mutane sunka fara to fa albarkacin bakinsu.
aminusbono na daya daga cikin daraktocin kannywood da sauran jaruamn kannywood sunka tsoma bakinsu.
Kamar yadda zaku gani a cikin hotuna.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button