Kannywood

Daga Karshe Dai Maryam Yahaya Ta bayyanawa Duniya Ciwon Da Ke Damunta (Sautin Murya)

Maryam Yahaya

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta musanta jita-jitar da ake ta yadawa kan rashin lafiyarta.
Wanda bbchausa sunka samu zantawa da ita wanda tayi bayyani sosai kan wannan Rashin lafiyar da ke damunta.
Ga abinda ta wallafa a shafinta na sada zumunta.
Asaurare Hiran da @bbchausa akan rashin lafiyana. Kuma Alhamdulillah Nasama sauqi. Nagode da wadanda suka tayani da addu’o’i da wadanda sukazo har gida. Jazakallahu khairan.”
Ga sautin Murya nan kasa sai ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button