Kannywood

Bana jin dadin yadda ake zagin mahaifi na – Ahmad Ali Nuhu

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 59, shirin ya tattauna da Ahmad Ali Nuhu, tauraro a Kannywood.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake takawa a fina-finai.
Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tacewa: Umar Rayyan
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh
Ga bidiyon nan kasa sai ku saurara kuji

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button