Hausa Musics
MUSIC : farfesan waka – Mafitar Nigeria


Suleman farfesan waka ya zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Mafitar Nigeria ” wanda zakuji yadda yayi kalamai sosai kan yadda talakan Nigeria.
Wanda wannan halin da Nigeria tace sai dai muce Allah yayi mana sauki amma wallahi a Nigeria Allah ne kawai ke son talaka.
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wannan waka.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
