Labarai

Shafin agsmies yayi update na website dinsa inda ya dawo da percentage a Neman ranchin sa COVID-19

Advertisment

Zuwa ga sabbin shiga tsarin agsmies a baya sun cire matakin Neman Rance yanzu haka sun dawo dashi inda suke bukatar Neman ka ya Kai 92%.

Bayan haka Kuma abubuwan da suke bukatar Mai nema ya cika kaidoji sune.

Training complete
Business plans
Grantor
Loan information
Loan amount

Bayan haka Kuma sun suke jarabawar tantancewa ta Mai Neman Rance wadda ake kira da.

Advertisment

1Free assessment
2 assessment

RASHIN yin wadan Nan kaidojin ne bazaka samu damar kaiwa 100% ba Neman Rance ka zai tsaya a 92% kadai.

Ga link nan

https://agsmeisapp.nmfb.com.ng

Bayan haka da yiwor zasu dawo da yin assessment test daga baya

Dukkan Wanda yayi rigistar yanzu zaiga status nashi yakai 58% sabanin a baya zaka ga yana a 17%.

Tsofin cikawa Kuma Babu ruwansu da bin wadannan ka idojin gaba daya domin su sunkare komai lpy lau
75%/83/92%/100%. DUK daya ne Babu wani banbance Amman a tsofin cikawa kadai ne Babu wata matsala
Approved is loading……….
Inshallahu

Abdulrahman dahiru
Call-014547393
WhatsApp-07031303431

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button