Hausa Musics

VIDEO : Garkuwan Matasa – Nazifi Asnanic ft A’isha izzar so ft Ado gwanja ft momee Gombe ft Maryam Yahaya ft Fati washa and others

Advertisment

Wannan shine bidiyon da jarumai da mawakan masana’antar Kannywood nayi na garkuwan matasa yahaya bello wanda yake son tsayawa takarar shugaban kasa Nigeriya a karkashin jam’iyyar Apc 2023.
Wanda zaku ga hakikan jarumai da mawaka yadda sunakayi wannan bidiyo yayi kyau sosai sai kun kalla.
A cikin wannan wakar bidiyo zaku ga dandazon jaruman masana’antar kannywood cikin wakar garkukwan matasa.
https://youtu.be/xJW-bkyYazM

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button