Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Dr Bahijja
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Dakta Bahijja (Dr. Bahijja) ” to shima breaker yace ga tasa gudun mawakan ta wakar fim din dr. bahijja domin nishadantar daku akoda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR;-
=> Dakta bahijja ke kaidai na wakilta
– Kimin gadin zuciya ki ungo makullin ki kulle
=> Ma’ajin sirri kai kadai na wakilta
– Kimin gadin zuciya ki ungo makullin ki kulle
=> Ma’ajin sirri kai kadai na wakilta
=> Kaimin gadin zuciya ka ungo makullin ka kulle
=> Tattabara tara kwai tara da tara zasu garin inda mutum tara
=> Ta komansu ne tsautsayi
=> Ta komansu ne tsautsayi
=> Fadamini kalmar na biya miki
=> So yazo ni ba shamaki nasan kina tausayi
=> So yazo ni ba shamaki nasan kina tausayi
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com