Kannywood

Ta faru Ta kare Adam A Zango Ya koma Apc

Advertisment

Jarumin shirya fina finai na masana’antar kannywood  adam a zango da ya baratar da kansa da cewa ya daina harka siyasa a can baya kamar yadda ya fadi a shafukansa na sada zumunta.
Sai gashi anyi gasar rawar Garkuwan Matasa wanda karkakshin abdulmart na dauki nauyi yana daga cikin alkalan wasa ma’ana masu tantance makin wadanda sunkayi nasara aka basu kyaututtuka masu tsoka.
Anyi wannan bukin bada kyauta a jahar kaduna wanda ita wannan gasar anyiwa Yahaya bello gwamnan kogi a matsayin dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc 2023 mai zuwa.Sai gashi wannan ranar Litinin tun da sassafe ga hotunan ganawar adam a zango da Mai bala boni gwamnan jahar yobe wanda kuma shine babban jigon jam’iyyar Apc.
Wanda yayi godiya sosai a garesa bisa irin karfin guiwa da ya baiwa kungiyar abdul Amart mai kwashe, Wanda kungiyar abdul Amart ta samu zama shahara da karfin gaske akan shi Mai bala boni dan jajarcewarsa da cigabansa akan ita abdul amart team.

Instagram : Adam A Zango

Instagram : Adam A Zango

Instagram : Adam A Zango

Instagram: Adam A Zango

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button