Kannywood
Video : Wata Sabuwa !Jakadiyar FKD Teema Makamashi Zata Bi Sahun Adamu Zango Na Barin Kannywood
Advertisment
Wannan bayyani ya fito bayan kama sarkin waka wanda tace wannan duk kame kame da ake yan pdp kawai ne ake kamu.
Har Yanzu babu wani dan apc da anka kama wanda shiyasa wannan jaruma abun ya yi mata matukar zafi sosai.
Wanda har take cewa itama tana iya fita daga masana’antar kannywood din.
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


