Labarai

Bidiyo : Tirkashi Me Yayi Zafi Haka Yadda Wata Mata Tayiwa Zulum Addu’a mai zafi

Masha Allah ana son Shugaba haka wanda yake samun addu’a mai kyau daga talakawansa wanda daman ance shedun duniya shine na lahira.
Irin yadda wannan baiwar Allah take ta zufaffa masa addu’a na yi masa addu’a ya Allah ka bashi aljannah ta ce itam baza roko Allah ya bashi kudi ba.
Kudinsa shine talakawansa inda a cikin addu’a tace Allah ya bashi mulkin Nigeriya, Nigeria zatayi kyau sosai wanda kowa zaijin dadi.
Baiwar Allah tace alhamdulillahi sukam yanzu jahar borno Allah ya basu shugaba wanda basu ida irinsa a duk Nigeria.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/5DFZ1jKzi8o

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button