Kannywood

Kalli Hotuna Jaruma Sabeera Mukhtar Na Murna ‘Yarta shekara Biyu Da Haihu

Jaruma Sabeera Mukhtar wanda itama yanzu tana daga cikin jaruman masana’antar Kannywood wanda a yau ne take murna cikar shekara biyu na haihur yarta wanda tayi mata addu’a kamar haka.
Alhamdulillah Allah ya albarkaci rayuwarki ya raya mana ke akan tafarkin gaskiya ya nuna mana ranar aurenki 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button