Kannywood

Kannywood: Har yanzu Ni Budurwace Shar Inji – Rukayya Dawayya

Advertisment

Fitacciyar jarumar nan tsohuwar fuska a fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood watau Rukayya Dawayya ta fito tayi fatali da kiraye-kirayen da jama’a ke yi mata na ta yi aure inda tace ita fa har yanzu yarinya ce karama.


Shahararriyar jarumar da ta taka muyimmiyar rawa a fina-finai da dama tare kuma da bada gudummuwar ta musamman ma wajen habakar masana’antar ta ayyana cewa ita duka-duka yanzu shekarar ta 29 a duniya.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button