Addini

Bidiyo : Qalu Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un!! Allah Kayi Mana Maganin Wadannan Gurbatattun Malami

A cikin wannan bidiyo malam yayi Allah wadai wajen irin yadda wannan yaro mai cin mutuncin Sahabban Manzon Allah (s.a.w) wanda ran malam yayi matukar baci sosai.
Wanda malam yana kira da gwamnatin kano ta tasan cewa Wallahi ta dauki mataki sai sun dauki mataki saboda wannan abu yayi muni sosai a wajensu.
 
 
 
Ga bidiyon nan ku saurara a kasa.
https://youtu.be/eKiFQMHzyXc

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button