Labarai

Subhanallahi! Mubarak Bala Da Yayi Ridda Yace Babu Allah Yayi Munannan Kalamai Ga Musulmin Duniya

Wannan shine Mubarak Bala, wanda yayi ridda, ya kafirce, yace babu Allah. Subhanallahi. Shi dai an haifeshi a Musulunci. Haifaffen birnin Kano ne. Jama’a kada mu tsine masa. Muyi masa Addu’a Allah ya shiryeshi, ya maidashi kan tafarki madaidaiciya. Amin summa amin.

Hoton Mubarak Bala kenan 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button