Addini
Bidiyo : Mun Zubar Da Cikin BaBarmu Saboda Bamaso Miye Hukuncin mu?
Assalamu alaikum Warahamatullah malam babarmu ce dake da ‘ya’ya mata da yawa har suna da wanda suke ganin shine dan auta ma’ana karamin kanensu yayi shekara ashirin sai ta samu ciki.
Shine munka zubar domin bai dace ace muna haihuwa tana haihuwa ba sai daga baya,bayan mun aika sai munkayi dana sani da abinda munka aika.
Ga amsar nan daga bakin malam a cikin faifan bidiyo