Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Basaja
Nura M Inuwa yayi wakar “Basaja” a cikin kudin album dina ‘Soyayya Album’.
Soyayya album kudin ne wanda yayi fice sosai a cikin album dinsa wanda ya dauki wakoki masu dadi sosai.
Soyayya album, album ne da yake dauke da wakokin soyayya sosai a cikinsa.
Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 domin downloading
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




