Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Soyayya
Advertisment
Wakar Abdul D. One Mai Taken Soyayya, Wacce Yayita Shi Kadai Ba Tare Da Amshi Ba.. Yayita Ga Masoyiyar Sa, Ita Wakar Bashi Kadai Abdul D One Ba , Ga Ko Wane Masoyi Wakar Tayi Dai Dai Dasu.
=> Mayo Soyayya
=> Shine Ayo Tarayya
=> Mikakkar Hanya Naketa Bi Kin Juya
=> Har Can Cikin Raina Nasan Kina Jina
=> Zo Ki Dawo Guna Kizo Mu Shirya
=> Dadin Kalamai Daga Baki
=> Inata Neman YardanKi
=> Ki Mance Komai ZuciyarKi Ki Bani Fili aA gidanki.
=> Soyayya Ruwan Zuma
=> Da Kin Bani Angama
=> Sai Dai Naita Harrama
=> Domin Kin Raba Gardama
=> Ke Kika Sani Nake Tsuma
=> Don Allah Kiban Dama
=> Kicemini Angon Ki Zan Zama
Download Audio Now
From hausamini.com.ng
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com