Uncategorized

Namiji ya riƙa ƙura wa Nonon Mace Ido Na ƙara masa Lafiya Da Nisan kwana – Binciken Likita

Shafin premium times hausa ya Wallafa.

Sakamakon wani bincike da wata likita dake zaune a kasar Jamus mai suna Karen Weatherby ta yi ya nuna cewa namiji ya rika kura wa nonon mace ido na da matukar alfanu garesa domin zai rika samun lafiya sosai sannan zai yi tsawon kwana a duniya.

Karen ta ce hakan ya bayyana mata ne bayan yin bincike na musamman da ya dauke ta tsawon shekaru biyar tana yi a kan wasu maza har 500.

“Na kasa mazan zuwa gida biyu inda kashin farko na sa su su rika kallon nonon mace kullum rana na tsawon minti 10 su kuma sauran rabin na ce su tsaya tukunna. Bayan sun yi ta kura wa nonon mata idanu har na wani lokaci sai akayi musu gwaji. Anan an gano cewa wadannan da suka rika kallon nonuwa sun samu karin lafiya a jikin su, musamman wajen samun sauki daga ciwon hawan jini da sauran su.

Karen ta ce hakan na nuna cewa sha’awar da namiji kan ji a jikinsa idan ya ga mace ko kuma a dalilin kallon nonon mace na kara masa lafiya a jiki.

A dalilin haka likitan ta yi kira ga maza da su rika kallon nonon mata musamman idan nonuwan na da girma na tsawon minti 10 a kullum rana cewa yin haka na kara lafiyar zuciya.

“ Kallon nonon mace na tsawon minti 10 daidai yake da motsa jiki na tsawon minti 30″ – Inji Likita Kate

An wallafa wannan labari ne a mujallar ‘New England Journal of Medicine’.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button