Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka – Shugaban Kasa
Wannan waka zuwa ga shugaban kasar Nigeriya ce Muhammadu Buhari wanda Farfesan waka yayi wannan waka ne saboda irin yadda ake kashe al’ummar kasa ta musamman arewa da sace sace wanda babu wani abun azo agani da shugaban kasa yayi akan wannan al’amari sunan wakar sako zuwa ga Shugaban kasa
Wanda ya nuna bacin ransa sosai amma kuma ya nunawa baba Buhari cewa Haryanzu suna masa kyakyawan zato amma kuma ya kamata ya farka daga barci.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da wannan wakar kuji wadanda baitoci
One Comment