Hausa Musics
WATCH VIDEO : Dan Musa Prince – Kiyi Hakuri
Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Sirin Gold album.
Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘kiyi Hakuri’ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘kiyi Hakuri’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2023.
zaku iya kallon wanann wakar kai tsaye daga YouTube din mawakin.