Kannywood
Me Ya Yi Zafi? Jaruma Ummi Zee-Zee Na Shirin Kashe Kanta
Advertisment
“Na Gaji Da Rayuwar Nan, Zan Kashe Kaina, Kuma Kada Wani Ya Tambaye Ni Dalili, Kawai Ku Yi Min Addu’a”, Cewar Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Ummi Zee-zee
Kamar yadda ta wallafa a shafinta na sada zumunta Instagram wanda dinbin mutane tare da abokanan sana’arta suke yimata addu’a da alhinin irin wannan kuncin rayuwa da take ciki.
Ga yadda ta wallafa abun nan a cikin harshen turanci.
View this post on Instagram
Nice