Kannywood
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah ya yi wa mahaifin Mawaki Ali Jita Rasuwa
Za a yi jana’izar sa a yau Litinin da misalin karfe 9am na safe, a gidan su da ke Unguwar Shagari Quarters, kusa da filin kwallo a garin Kano.
Muna rokon Allah ya jikansa, tare da sauran musulman da suka rasu, amin.